Zumra yarinya ce mai ladabi da biyayya,kuma ta taso a isashshen gida masha Allah kuma itace yar autan maman ta da babanta.mami don Allah karku mun aure, baba so kun manta mai yafaru dani abaya.... Ku biyo ni kuji rayuwar zumra and don't forget to VOTE COMMENT LIKES SHAREAll Rights Reserved