Kowacce mace burinta shine takai budurcinta dakin mijinta, amma ga ni Zarah Lawal Hussain na zabi na barar dashi a kasuwa. wannan tunanin kadai ba qaramin firgita mini qwaqwalwa yake ba, saidai zuciyata tayi nisa bayan shawarwari daban daban da zuciyata. yau kam komai ma ya faru ban damuba.
All Rights Reserved