RAYUWAR CIKIN AURE
TSOKACI
Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri Éaya da rayuwar sa to yayi haÆuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, FaÉakarwa ita ce tsari na, Ilimantarwa kuwa muradi na ne. Isar da saÆon amfana ga al'umma shi ne tunani na. AlÆalami na a kullum yana bin hanyar da zai riÆa gyara ne.