FITAR RANA
  • Reads 18,897
  • Votes 1,239
  • Parts 21
Sign up to add FITAR RANA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Jasmine Baturiyya ce by Amiratuoo
60 parts Complete
Completed (Currently Editing and Re-uploading) JASMINE haifafiyar kasar ingila (England) ce. Ya'a ga hamshakin mai kudi Mr.Mahmud Alejandro, Jasmine tah Kammala karatun tah a fanin likitanci (Neurosurgeon ce). Tana rayuwarta a cikin garin Cambridge da ke kasar England tare da Mahaifinta da kuma Yayanta Jamal wanda yake matukar sonta tare da nuna mata kulawa dan sam baya son abunda zai tabata. Mahaifin Jasmine yah kasance da asalin kasar Spain neh, Mahaifiyarta kuma yar kasar Nigeria ce. Bayan Rasuwar Mahainfinsu neh Jasmine ta yanke shawarar tawowa kasar Nigeria da taimakon Yayanta, domin neman Mahaifiyarta da bata taba gani bah sai a hoto . Jasmine tah sauka a Nigeria a gidansu Alamin Abokin Yayanta kuma Da'a ga aminin mahaifinta. Anan take haduwa da kalubale kalala tare sauyin rayuwa. Soyayya, Yarda , Aminci da Cin Amana tare da Darusa masu tarin yawa domin kuwa yadda ta dauki Rayuwa sam bah haka take bah. ................ Alamin yah kasance mutum neh bah mai yawan magana bah sannan bashi da son shiga harkar mutane, sai dai kuma yah kasance mai farin jinin Jama'a kansancewarsa Babban da ga sanannen Attajiri Alhaji Yunus Attah, kuma Na Farko (1) a cikin jerin Matasa yan Kasuwa, yan kasa da shekara Talatin 30 ( 30 under 30) Masu arziki (billionaires) a Africa wanda Mujallar Forbes magazine 2018 tah wallafa. Highest ranking #1in hausa on 06/07/2020 #1 in Yasmine on 9/3/ 2020 #54 in Africa on 7/11/2019 #1 in hausanovels on 11/1/2020
You may also like
Slide 1 of 10
Labarin Rayuwata  cover
CAPTAIN SADIQ  cover
​Maung(Completed) cover
Spring cover
အဖြူရောင်နုနု(complete)🚨 cover
Jasmine Baturiyya ce cover
SO MAKAMIN CUTA cover
မြတ်နိုးမိသော မေပယ်လ်<or>   こうさてん  [လမ်း ခွဲ] (Completed ) cover
Wild  Rose(complete) cover
AHUMAGGAH cover

Labarin Rayuwata

51 parts Complete Mature

"Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa, ta gaji da kukan ne saboda Bai da amfani a gareta domin bakin tabon da ke jikin ta ba zai taba gogewa ba. Hakika ko wani Dan Adam tun kafin ya Zo duniya da irin rayuwar da zai yi cikin ta a rubuce. Hakan ya kasance a Rayuwar Wannan baiwar Allah, inda na ta rayuwar cike ya ke da kalubale, matsaloli daban daban hade da tangarda. Ku biyoni cikin labarin Suhaima Adam Bello domin ji...