RUƊIN DUNIYA!
  • Reads 12,477
  • Votes 703
  • Parts 77
  • Time 15h 59m
  • Reads 12,477
  • Votes 703
  • Parts 77
  • Time 15h 59m
Complete, First published Mar 23, 2022
Mature
The lives of some sisters.




Haƙiƙa Ina matuƙar son kuɗi, ji nake yi idan babu su kamar bazan iya rayuwa ba, ɗaukar da nayi musu su ne suke kare mutunci, sannan kuma su ne suke sa wa a yi maka soyayya, ashe ba haka ba...
Tabbas kuskure. nayi su da dama, amma ina ganin kamar ana sake ba ma mutum damar sake kura-kuran sa, ban taɓa sanin wata soyayya ba, face soyayyar da na maka....
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add RUƊIN DUNIYA! to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
DARE DUBU cover
Ramin karya (Hausa novel )completed cover
Siara-The Princess Who Fell cover
Billionaire's Pregnant Ex-wife cover
KAUTHAR!!  cover
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1. cover
Overdrive cover
GAMIN GAMBIZA cover
RAYUWA DA GIƁI cover
🤍Dr.TAHEER🤍 cover

DARE DUBU

61 parts Complete

Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu? Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe. Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.