A SOYAYYAR MU
  • Reads 12,280
  • Votes 186
  • Parts 51
  • Time 10h 15m
  • Reads 12,280
  • Votes 186
  • Parts 51
  • Time 10h 15m
Complete, First published Apr 13, 2022
Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ɗayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laƙabi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ɓacin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taɓa ganin su cikin alhini ba. kwatsam ƙaddara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ƙaddara ce wannan ? 


 acan, labarin yana ƙunshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.
All Rights Reserved
Sign up to add A SOYAYYAR MU to your library and receive updates
or
#635life
Content Guidelines
You may also like
RAYUWAR BADIYYA ✅  by Aishatuh_M
61 parts Complete
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi. Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai. Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu. _______ Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?
BA KOWANE SO BANE....... by Ouummey
56 parts Ongoing
So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita. Abinda na manta shine a lokacin da wani ya jefar da abinda yake ganin ba shi da amfani gare shi, a lokacin ne kuma wani zai tsinta ya danke da hannu bibbiyu. Ya so ni da dukkan zuciyar sa, ya kauna ce ni da gaba daya rayuwar sa haka kuma ya bauta min da duk lafiyar sa, amma da me na saka masa?, da mafi munin sakayyar da duk wani dan Adam ze jura. Na wulakanta shi a inda ake ganin darajar sa, na zubar mai da kima a inda ake mutunta shi, kai nayi masa abubuwa da yawan da duk ya jure har zuwa lokacin da ƙaddara ta raba mu ta karfi da yaji wanda na bada gudunmawa ga wannan ƙaddara ba kadan ba. Sedai ba'a dauki lokaci me tsayi ba na gane nice da asara, haka kuma abinda na kwallafa rai din ban samu ba, banda gare gare da kwallon da ƙaddara ta dinga yi da rayuwa ta. A lokacin da ya hakura dani taa dole, ya karbi ƙaddarar rayuwa da zavin Ubangiji gare shi, a lokacin ne wata kaddarar ta sake daure zare me karfi tsakanin mu. Shin da wani ido zan dube shi, da wane karfin halin zan yaki rauni na na karbi kyakkyawar ƙaddara ta?, shin shi ɗin ze bani dama ko kuwa ya rufe babi na? shin har yanzu akwai digon alfarma tsakani na dashi???? #Aimah #Sa'adah #Masdooq #hatred #jealous #depression #destiny all in; #love_story_2024
You may also like
Slide 1 of 10
🤍Dr.BOBBY🤍 cover
Ardaas- For A Family cover
RAYUWAR BADIYYA ✅  cover
IDAN BA KE cover
MAI ƊAKI...! cover
DOCTOR EESHA👩‍⚕️ cover
Familiar Stranger cover
BA KOWANE SO BANE....... cover
DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA) cover
Sex and Death in Skeleton City cover

🤍Dr.BOBBY🤍

13 parts Complete

Labari ne akan wani rich,young and handsome dr whose mother is igbo by tribe while his father a Fulani..duk dunia babu qabilan daya tsana kaman Hausa Fulani sbd yanda sukayi treating Mom dinshi data kasance ba tribe dinsu daya ba...ya hadu da Aysha a beautiful and intelligent Fulani girl from Gombe state inda take karatu a college dinshi mai suna Freedom College of Nursing and Midwifery Kano..i don't know how to describe well but am sure u gonna fall in love with Dr.Bobby for its an extraordinary,unique and interesting love story of all the time..asha karatu lafia❤️🔐