Auren ne da iyayensu suke kokarin hadawa,babba ya auri hassanar karami ya auri hussainar. Saidai gano wani boyayyen al'amari ya juya al'amarin,inda babban ya aure hussainar a bisa yarjejeniyar dake tsakaninsu. Tana da nata sirrin da babu wanda ya sanin....Yana da tasa manufar na amincewa....Namijin duniya ne me izza da dagawa ga kasaita, sarauta a jininsa take...shin irin wannan gawurtaccen namijin har wata mace zata iya juya shi? Babban burinta shine taimakon yar'uwarta da kuma magance nata damuwar...kuma bazata yi kasa a gwiwa ba.Domin jin yadda rayuwar aurensu me cike da ARTABU zata kasance ku biyoni!....💞🌹 Oum-Walid-Kd🌹💞
Kaka Kara Kaka!!!😉