Kowa yasan yadda zuciya take kuma ansancewa soyayya ba qarya bace gaskiya ce Hakan ce tafaru ga wa'innan bayin Allah wanda suke jinsi daban amma zuciyoyin su naguri daya Wannan labari nane banyishi dan kowa bah kuma badan komai bah saidan fadakarwa da nishadantarwaAll Rights Reserved