95 parts Complete *TIE ON YOUR SEAT BELT FOR THE JOURNEY IS YET TO BEGIN*
I know most people would be wondering why the novel is been tittle "THE MAID"
Hausa novel ne kuma ya kunshi abubuwa da dama (love, comedy and Tragedy)
Akan yan aiki, amma yafi karkata akan rashin Sa'a dakuma matsalolin yan aiki duk dacewa dai ba dukka aka taru aka zama dayaba dole asamu the good ones and the bad ones.. da Kuma sakaci na wasu iyaye
*Brief* Labarin akan Hazrat MOHELL which is the star of the novel. House maid in su ne Tazama sanadiya gubarcewa Tarbiyya da iyayen shi suka daura Shi akai, ta koya mai halaya marasa kyau, Dan da kyar ya iya barin Irin Rayuwa da house maid insu ta daura Shi akai, ita dai wanan house maid insu anyi rashin sa'a sabida ita tacacciyar er duniya ce.
KAR IN CIKA KU DA SURUTU KU BIYONI DANSAMU CIKAKKIYAR LABARIN..
KAR KU BARI ABAKU LBRY SABIDA TAZO DA ZAFINTA😉😋😊