CIZON ƘADDARA!

CIZON ƘADDARA!

  • WpView
    Reads 131
  • WpVote
    Votes 8
  • WpPart
    Parts 3
WpMetadataReadOngoing38m
WpMetadataNoticeLast published Sat, May 14, 2022
Abinda zuciya ke kallo a matsayin fari wasu lokutan ya kan rikiɗe ya koma baƙi, ta yanda duk fafutukar mutum ba zai iya goge zanan ƙaddara ba, wasu lokutan mukan fafata da abinda ƙaddara ke ƙoƙarin ƙaƙaba mana, amma da zarar yunƙurin mu ya gaza dole ne mu sallama mu karɓi abinda yazo a cikin littafin ƙaddarorin mu, koda kuwa ace zukatan mu saɓanin hakan suke fata. A duk lokacin da mukaji ƙishirwa mukan sha Ruwa ne don ya kore mana ƙishin ruwan mu, amma ga KHADIJATU MUHAMMAD MAI-YAƘI lamarin Sam ba a haka yazo mata ba, Al'amarine mai zafi da ƙuna a zuciya, wanda Zafi da raɗaɗinsa ya kasance mai wahalar sarrafuwa da kwatance.....
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • උදුල තරු (Unforgettable Time We Spent) ( Onhold )
  • ආයූ || Complete ||
  • ~අක් වැහි~ Completed
  • 𝐑𝐮𝐡𝐚𝐧𝐢𝐤𝐚 - 𝓡𝓪𝓽𝓱𝓸𝓻𝓮'𝓼 𝓕𝓸𝓾𝓷𝓭 𝓢𝓱𝓮𝓻𝓷𝓲
  • My Galaxy ( Ongoing )
  • Watter-Boys (TAWOG x M!Reader Insert V1)
  • ချစ်ရိပ်​မြေ (COMPLETED)
  • ချိုမြိန်ခြင်းတေးသွား
  • හිතාදර / Hithadara [ ✅ Completed ]
  • 𝐓𝐡𝐞 𝐒𝐡𝐨𝐭 𝐈 𝐃𝐢𝐝𝐧'𝐭 𝐒𝐞𝐞 𝐂𝐨𝐦𝐢𝐧𝐠

"මට තාත්තිගෙ වචනෙට පිටින් යන්න බෑ. ඒ නිසයි මම මේ කසාදෙට කැමති උනේ " - ලිතුම් අකේන්‍ය - "මට ඕනෙ ළමයට අම්මෙක් මිසක් තාත්තෙක් නෙවෙයි යකෝ!". ............. "මගේ ළමයා නිසයි මම මේ කසාදෙට කැමති උනේ." - තෙනුද්‍ය ආරුල් -

More details
WpActionLinkContent Guidelines