"Rayuwa nake irin ta yaran aljanu, Me ya sa haka ABDULJALAL? Me ya sa za su min haka ne? Da gaske ni ɗin jininsu ce?" Ta ƙarashe da wani irin gigitaccen kukan da babu hawaye sai zubar jini. Tuni ya tsorata ya soma gigin janyota zuwa jikinsa amma hakan ya gagara, lokaci guda ya ji an yi sama da shi wata guguwa mai tsananin ƙarfi ta soma katantanwa da shi.All Rights Reserved