Wani lokacin rayuwa takan zuwar maka ne ba a yanda ka tsammata ba.
Wani lokacin kuwa zakayi wasa da abunda yake rubuce kaddararka ce ba tare da ka sani ba.
Saboda me?
Saboda kai a naka d'an karamin tunanin taka kaddarar bazata zuwar maka a haka ba.
Me zai faru?
Za a nuna maka cewa duka rayuwar da kuma kaddarar taka ba ikon ka baceba!
Sannan wasu Abubuwa suna faruwa ne wani lokaci sanadiyyar CANJAWAR ZAMANI...!!
Todos os Direitos Reservados