...Labarin ƙaddarar AYSHATOU AYATULLAH wacce tayi fama da matsalar yoyon fitsari at a very young age,she really went through tsananin rayuwa,kowa yana ƙyamar zama da ita,saboda larurar da ba ita ta sawa kanta ba,shin za ta warke ne kou a'a,me zai faru da rayuwarta a gaba?All Rights Reserved