ROOHAL QALB

ROOHAL QALB

  • WpView
    Membaca 1,801
  • WpVote
    Vote 120
  • WpPart
    Bab 60
WpMetadataReadBersambung15j 1m
WpMetadataNoticePublikasi terakhir Jum, Jul 1, 2022
WpInfo
Fiksi
Romansa
Labari akan wata yarinya mai suna Zarah,wanda ta kasance mahaifinta talaka ne ita ke daukar nauyin iyayenta da dan karamin kaninta. Allah ya hadata da samari har gudu hudu kuma duk masu sonta 'Beer' shine first love dinta,dan masu kudi wanda mahaifiyarsa ke adawa da talauci shiyasa bata son kasancewarsa da Zarah. Sai kuma 'Anwar' boss dinta wanda sa6ani ne ya hadasu a karshe abin yyi turning into soyyy,a gdnsu basu da matsala duk da cewa sunada mahaukatan kudi amma saide kuma kashh yana da wata tsahowar mata wadda bata son tarayyarsa da ko wace mace,hkn yasa tk hada masa komai da asiri yadda bbu macen da zata. iya shiga rayuwarsa dole sai ita ita daya. 'Dr Kiyasim' likita me sauyawa mutane halittarsu,ya jima yana dakon soyayyarta a cikin zcyrshi wanda ita sam bata ma san yanayi ba. sai 'Saleem' kanin Anwar da Allah ya hadasu a Dubai kuma ya jarabta masa sonta. Domin jin yadda za'a warware wann qullalliyar chakwakiyar ku shiga daga cikin labarin dan jin yadda zata kaya...!!!!
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
#2
zainab
WpChevronRight
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Illustration

anda mungkin juga menyukai

  • ZUBAR HAWAYE NA
  • 💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )
  • Penghulu Bidadariku S2 : Aisyah Humaira
  • IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • NANATOOU (DIYAR KAKA)
  • Milik Tuan Megat [𝒞 ]
  • NADIYA!
  • NAJWA Complete ✔
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete

Ladi tace"Bazaki taba Auren mai kudi ba sai talaka, talakan ma tukuf Wanda sai kun wahala zaku samu abinci" "yarana ne kawai zasu Auri mai kudi" Matsiyaciya mai kama da mayya, yar tsintarciyar mage " Ba abinda Nasreen keyi banda hawaye"................. Toh! Masu karatu ku biyo ni dan karanta wannan labarin. Shin abinda ladi ta fada zai tabbata? Mai yasa ladi tace yaran ta ne kawai zasu auri mai kudi? Mainene alakan ladi da Nasreen? Toh masu karatu, ku biyo ni cikin littafin "ZUBAR HAWAYE NA" dan samun amsosin Tanbayoyin ku. Ku biyo alkalamin Gimbiya Ayshu 📝📝📝.

Detail lengkap
WpActionLinkPanduan Muatan