Rayuwar Mariam ta fara ne a kauyan su cikin tsananin talaucin da yayi sanadin barin ta gida zuwa binni aikatau, kafin daga baya komai ya canja dalilin AIKATAU.
ta wayi gari ne da hayhuwar yaron daba tasan wanene ubanshi ba, kwatakwata kwatakwata bata iya tuna ryuwar da tayi abaya, tirkashi littafin wacece ita littafine daya kunshi soyayya, rudani, tashin hankali dakuma tausayi, kubiyoni dan jin wannan kayataccen labari.