ABDULHAMEED 2022

ABDULHAMEED 2022

  • WpView
    Reads 174
  • WpVote
    Votes 31
  • WpPart
    Parts 7
WpMetadataReadOngoing1h 1m
WpMetadataNoticeLast published Sat, Aug 13, 2022
He is not an ordinary person,he is not a normal human being ,rayuwarshi da ita da babu duk d'ayane he has no feelings no emotions ,kwakwalwarsa arikice take he need a Special neurologist,amma duk da haka meyasa'yan mata Ke crushing nashi???cos they didn't know his secrets mental problem!he has brain disorder,but wit all dis issues aure akeso ahad'ashi da doctor AIRAH ,kwararriya afannin dayashafi kwakwalwa wato neurologist..duk hakan be mataba aranta saboda koda takasance likitan kwakwalwa hakan baya na nufin zata auri mahaukaciba,mara tinani irin hameed dat when he was angry a buzzy sensation occur in his brain that feel like a mild electrical shock !!! Tabbas had'in auren nan ba qaramin tashin hankali bane cos AIRAH have strong feelings and also bata d wani buri daya wuce ta samu zuri'a so taya hakan ze faru wit d person dat he didn't even know who he is !!!!!
All Rights Reserved
#22
neuroscience
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • BAKAR WASIKA
  • Bond To Him
  • The Rubber Band Theory
  • Sampai Suaraku Tidak Didengar
  • His Favourite Melody.
  • Assalamualaikum Ustazah, KAHWINI SUAMIKU.
  • Hide And Keep
  • Shifts シフト// Boku No Hero Academia
  • Bintun Batuul

BAƘAR WASIƘA... Mai farin rubutu Ban ce tafiyar mai sauki ba ce. Ban muku alkawarin zallar soyayya ba. Ban ce babu farincikin ba. Kunci, bakinciki da damuwa, sune abubuwan da suka taru suka tare farincikin AMINATU, kalubalen rayuwa bayan wata rayuwar, tabbas akwai kuka akwai damuwa da bakinciki. Labarin Talba, Rafi'a, Laila, Madina, Ramlee, Faruk, Amal da kuma Aminatu. Labarin BAKAR WASIKA, labari ne da zai tabo wani bangare na rayuwar mace, kuma wani bangare na rayuwar al'ummarta da iyayenta... Ina fatar zaku karbe shi kamar sauran, duk na san ba lallai ne yai muku dadi ba domin ba soyayya ce zalla ba, kalubalen rayuwa ne da fadi tashin yar gudun hijira! A ina zata kwana? Wa zai bata masauki? Taya za a fahimce ta har a nade mata damuwarta? Wa zata kaiwa kukanta iyeyenta ko al'ummarta? Ta ina mafarkinta ke tabbatuwa? Ashe bayan wuya akwai wata wuyar, bayan dadi ma akwai wata wuyar, bayan wuya kuma akwai dadi. Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke? Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA... JUANURY 2022

More details
WpActionLinkContent Guidelines