Labarine daya tabo matsalar da yara mata suke samu a adolescence stage din su,da influence din kawaye da kuma gudunmawar iyaye a wannan fan in,ga kuma a wani gefe wash iyayen sun tsya tsayin dka sun ga yarinyar su ta wuce stage din lafiya da taimakon ubangiji,Ku biyo Dan jin yadda wannan labarin zai kasance,insha ALLAH I will not disappoint you people. Duk mai bukata ta WhatsApp yayi contacting din ta wannan number din via WhatsApp 08063304625All Rights Reserved