14 parts Ongoing A story about 2 brothers Armaan and Amaan.
Amaan and Neena suna tsananin son junansu, A ka hada Neena da Armaan ( Amman's big brother) Auren dole base on wish din grandfather din su Dayake da cancer da doctor ya bashi 6month to mutuwar sa yace burin sa yaga auren Nena da Armaan.. So Armaan yayiwa qaninshi Amaan alkawarin ba abinda zai hadashi da neena grandfather dinsu na rasuwa armaan zai saki neena amaan ya aureta.