HMMM haba takwara wai bazaki daina wannan shigar ba , shin kin manta kedin diyar musulmai ce , Allah ka rabamu da dani'ar nasara kam dabi'ar banzai kai Jama'a " fadar datijjuwa mai kimanin shekara hamsin waddar tsabar hutu da jin Dadi ya boye yawan shekarun nata. tsaki haseena tayi cike da takaicin halin takura na kakar ta , ace Allah ya maka kyau amma bazaka moreshi ba to mai akayi kenan.. " nikam ummi gaskiya ki kyaleni haba , yau fa ake dinar feenah kuma yanxu saboda Allah maine laifin wannan shigar tawa " ta fada cike da tsiwa.. wata uwar tsawa aka daka mata data sata zubewa kasa. " dan ubanki hasana uwar tawa kike ma haka , to maza koma bazaki futa ba kinji na fad ma ki ko , kyan banza maza wuce kafin na batar maki da kamanni.. fadar dadin ta kenan wanda indai kaji yana fadar to antabo masa uwa ne ko uva. ********** Ayyah haseena bawai bani sonki bane a'ah sai dai bani so ki tafka kuskure irin wanda nayi arayuwa wanda da alama shike biyar ki.. shirune ya karade falon ummeeh inda duka yaran gidan suka zubo mata ido.. murmushi tayi tare da kallon alhaji kakah kallon na naiman ixini.. daga mata kai yayi cikin sassanyan murmushi tare da mai da idonsa kan quran da yake karantawa.. " A yau zan baku labari mai matukar rikitarwa , al'ajabi da ban tsoro gami da nishadantar wa.. zan baku labari na dani da aljanin miji na tare da kura kurai dana tafka a lokacin kuruciya wadan da sukayi kama dana haseena.... ku biyo ummuhaneefa don jin wannan labari mai matukar rikitarwa da ban al'ajabi... na farko acikin series din nida aljani na.. And happy eid mubarak to every muslim.. byeeeeeeeee.All Rights Reserved
1 part