Story cover for 🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1. by AishaMaaruf1
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1.
  • WpView
    Reads 6,684
  • WpVote
    Votes 703
  • WpPart
    Parts 66
  • WpHistory
    Time 5h 46m
  • WpView
    Reads 6,684
  • WpVote
    Votes 703
  • WpPart
    Parts 66
  • WpHistory
    Time 5h 46m
Complete, First published Jul 12, 2022
"Labari ne akan budurwar da take tsananin nuna wa saurayin ta so har ta kai su ga Aure". 

"Tun kafin suyi Aure bai da karfi sossai,ta kasan ce tana aiki,tana kashe mishi kudi sossai,komi ya tanbaya tana bashi amman banda zubar da mutuncin ta,bata taɓa ganin laifin shi komi yayi dai-dai ne a wurin ta". 




"Bayan sunyi Aure matsala ta zama matsala,ya zamto harta aikin da take ta bari saboda tsabar matsala".............................




Masu karatu ku biyo ni a cikin wannan littafin mai suna MATSALAR GIDAN MIJI dan ganin yanda za'a kaya tsakanin wa'innan ma'auratan.


Free book 


Gimbiya Ayshu💞💞💞.
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add 🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1. to your library and receive updates
or
#127happniess
Content Guidelines
You may also like
NANATOOU (DIYAR KAKA) by AishaMaaruf1
20 parts Ongoing
Labari ne akan wata Yar kauye da aka sangarta ta, Duk kauyen su ta addabi kowa ba mai iya tsawata mata, tun daga yara, matasa, yan mata, tsoffi, hatta da sarkin garin duk ta addabe su........................ wani matshin saurayi da baze wuce shekara sha takwas ba ya ce"ya ana miki magana kin miyar da mutane yan iska". kallan Shi tayi Sama da kasa tana gyara dan kwalin ta sai wani murgude murgude take ta ce"ba yan iska ba karuwai da kwartaye na mai da ku ko kuma ka ce yan goguwa ta fada tana murgude baki tare da hararar shi". Keh ni za kiwa rashin kunya, ganin yanda ya harzuka yasa ta ja da baya tana shirin ko ta kwana, dan ubanki ni zaki zaga, ja da baya ta yi ta tattare zanin ta ta ce" ba dai ubana ba sai dai ubanka mln salisu mai wankin hula". Toh wallahi ubanki zan ci idan na kama ki, sai na karya kasusuwan ki dan duk dangin ku ba sa'a na. Wani wawan birki ta ja har tana kokarin faduwa ta ce"kaiiiiiiii! Amman kai mugun makaryaci ne, tsabar raini da rashin ta ido ni zaka kalla kace min duk dangin mu ba sa'an ka, toh ina ka aje aboki balle kuma yaya mugu ehhhhhh!, ko dai abinda ka ke sha ne ya fara dagula maka lissafi, kun san ku samarin zamanin nan ba a raba ku da aaaa, ta fada tana gwada mishi yanda ake shan taba". Iya kuluwa ya kulu ya dade yana jin irin rashin mutunci da takewa mutane, abin yau yazo kan shi, dutsen dake kusa da shi ya raruma zai Jefe ta da shi tsohon dake tsaye yana kallon su ya ce"kul dan nan kar ka kuskura", bata ko san suna yi ba dan tuni ta yi gaba...................................
You may also like
Slide 1 of 10
💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE)  cover
MATAR SADAM  cover
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅ cover
MURADIN ZUCIYA cover
🤍Dr.TAHEER🤍 cover
Asmaraloka Saptakāla cover
NANATOOU (DIYAR KAKA) cover
BEYOND THE VEIL (LABULEN SIRRI ) cover
Can't Give Up! cover
SOORAJ !!! (completed) cover

💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE)

38 parts Complete

Wallahi ko zaka mutu bazan taba auren kaba yaya Abba na tsaneka na tsani duk mai sonka, "ni sa'ad nakeso kuma shi zan aura" ta karasa fada tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai taba zuciya. Daddy daya shigo parlorn ya Daka mata tsawa "wlh ko bayan raina kika ki auren Abba ban yafe miki ba lailah "sai ya shige cikin gida........ Tor fa masu karatu ga lailah ga Abba ga kuma masoyinta kuma malaminta sa'ad wakuke ganin zata aura... Keep following and I will keep you guys updated 💝💝💝.