TAFIYAR ƘADDARA
  • Reads 763
  • Votes 53
  • Parts 23
  • Time 2h 15m
  • Reads 763
  • Votes 53
  • Parts 23
  • Time 2h 15m
Complete, First published Jul 26, 2022
"Kai bil-adama! Kai bil-adama! Kai bil-adama! Wanne tsautsasayin ne ya jefo ka cikin wannan ƙasurgumin  jejin namu, Jejin Balkaltum Jejin halaka? Ya kai bil'adama kai sani cewa wannan Jejin Balkaltum birnin mune fadar muce bugu da ƙari masarautar muce, wannan ce nahiyar mu duk wani bil'adama da ya yi ƙokarin shigar mana masarautarmu za muga bayanshi" ko da mai magana yazo nan  a zancen shi shiru yayi.
All Rights Reserved
Sign up to add TAFIYAR ƘADDARA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
SHU'UMAR MASARAUTAR 1 cover
Chenford OS - Short Stories. cover
🔞ហឹរ 2+3នាទី🥵🔥 cover
Alessia Russo Oneshot cover
𝐓𝐡𝐞 𝐔𝐧𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤𝐚𝐛𝐥𝐞 𝐁𝐨𝐧𝐝 cover
မောင့်ထိဂရုံး!Horror! cover
Indian short stories cover
No Going Back cover
The Life of Amelia Potter (WTM) cover
WOSO Oneshot cover

SHU'UMAR MASARAUTAR 1

13 parts Ongoing

"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunta ɗauke da kunamar da Bamaguje ya damƙa mata. Abin da suka aiwata a farkon zuwansu yanzun ma haka ne ya faru, sai da suka koma daidai wurin da suka buɗe ido suka gan su tun farkon zuwansu sannan, Fulani Umaima ta ɗaga ƙahon ta runtse ido ta busa haɗe da kiran sunan Bamaguje. Ƙamshin ɗakin Fulani ne ya ankarar da Maimuna dawowarsu gida, cike da girmamawa ta zube ƙasa ta furta. "Allah huta gajiya uwar gijiyata."