_labari ne a kan kalubalen rayuwar zamantakewar aure da matsaloli da mata ke fuskanta a cikin rayuwar aure. Da yadda maza ke wulakanta mata da kin sauke hakokinsu da Allah Ya dora musu. labarin zai zo ne a kan rayuwar mata biyu da suke fuskantar kalubalen rayuwa_.All Rights Reserved