..........."Hajiya kar burin ɗaukar fansa ya shiga ranki,ki kasa gane wane irin makami kike son sokawa kanki da kuma danginki.
Kawota cikin zuri'arki tabbas zata magancemiki Masifar da kike ciki,saidai kina ƙoƙarin korar macijiyane da wata macijiyar,kina ganin hakanne mafita?".....
......."Ni bandamu damai zatayi ba,indai har zan daina buɗar ido ina kallon wannan matsiyaciyar a cikin gidana,to komai ma yafaru,ko mai zai faru saina sake ɗaura masa aure da wata,naga shin itama zata kasheta kaman sauran matan,ko kuma wannan zatafi ƙarfinta"......
"Zaro ido tayi ganin tabbas dagaske take abinda ta faɗa,shin hajiyah kuwa wacce irin uwace,bata damu da rayuwar ɗanta ba indai akan cikar burinta ne,hmmm zakuwa tayi maganinki kema,nidai babu ruwana,sojoji ma sunyi sun barta ballantana kuma ke".....ta faɗa a cikin ranta..........
........Meee amarya tazo da ɗan shege wata biyu?! Sannan kuma a matsayin Budurwa akan Aurota???.
"Eh haka ne,dan gatacan ma a falonta tana bashi mama,wai bataga wanda ya isa yasakata tashi tazo gaisheki ba ɗan bai ƙoshi ba"......
"Haka tace"....
"Tabbass"
Ohh nabaku satar amsa dayawa a cikin littafin Baƙar Ayah,mai son ganin mai zai faru yashigo a dama dashi kawai.......