RAMATU yarinya ce mai burin samun ingantaccen ilimin addini da na zamani domin ahalin ta al'umman su yi alfahari da ita, sai dai kash!,Sun taso cikin tsagwaran talauci da rashi,kaddarar mutuwa ta zamo sillar rabata da mahaifanta zuwa gidan"RIƘO"inda ba'a san daraja,mutunci,ƙima ta ba har hakan ya zamo silar shigarta mawuyancin hali da ya ruguza rayuwarta wanda ya zamo SILAR HAWAYENTA.All Rights Reserved