HAƊIN ALLAH
  • Reads 85
  • Votes 12
  • Parts 5
  • Time 41m
  • Reads 85
  • Votes 12
  • Parts 5
  • Time 41m
Ongoing, First published Aug 20, 2022
labarin  taurari uku Jiddah, Alawiyya, Mustapha, kowane ya ci wahalar rayuwa yadda ya kamata, Jiddah ta taso cikin gagarin rayuwa wadda hakan ya faru ne da mahaifinta yaba wata Kirista ita a Lagos mai suna Iyami, bayan ta gudo kuma ƙaddara tasa aka aura mata aure da Deeni wanda ya cigaba da gana mata azabar rayuwa, duk lokacin da sauƙi ya zo mata sai ya gushe. Alawiyya kuwa Barista ce wadda ta rabu da mahaifiyarta da mahaifinta tun tana ƙarama har ta girma sai ranar aurenta ta haɗu da mahaifinta mahaifiyarta kuwa sai bayan data zama lauya taci karo da fuskarta a labarai ta kashe mijinta, hakan yasa ta lashi takobin fitar da mahifiyarta ko ta halin ƙaƙa ne. Mustapha kuwa tun kafin aurensa yake da burin yin rayuwar aurensa cikin farin ciki da walwala tare da soyayya mai girman gaske amma sai bai dace ba duk da cewar matansa uku amma bai taɓa samun cikar burinsa ba na samun wadda zata kula da shi ta ba shi kulawar soyayya.

Akwai abubuwa da yawa a cikin labarin ku dai ku shiga kanku tsaye ku karanta wannan labari mai ban mamaki da al'ajabi.

Taku a kullum Haupha ✍️
All Rights Reserved
Sign up to add HAƊIN ALLAH to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Lovesick Brothers cover
True Magician cover
💮Mafa's Love Game(or)နှောင်ကြိုးတစ်ခု💮 cover
The sleeping ash. Black Butler various x reader cover
Time For A Little Surprise (Male Seelkadoom Reader x Fem Sonic IDW Comics) cover
‏خيّل على نجد قاصيها ودانيها ‏البـرق يـبرق وخير السّمَاء همالي  cover
Ash And Horizons cover
The Amazing Spider-Man of Young Justice (Season 1) cover
Ekko and Jinx One Shots cover
Infinite Magic (Male Reader x Harry Potter) cover

Lovesick Brothers

57 parts Ongoing

Psycho brothers and a little angel sister sounds not so good together right? so what happens when an sweet angel comes live with her lovesick pyscho brothers so join their journey......🥰 I am not very good at description, so please 🥺 give my story a try🙏