FA'IZ ya kasance da namiji tilo a wajan mahaifiyarshi, duk da yana da qani dan uba da qanne mata. Miskili ne na qarshe amma zuciyarsa cike take fal da damuwa ga boyayyun 'yan adawa masu son ganin bayansa. FA'AZ ya tashi cikin qunci babu walwala, kullum cikin kokwanto yake anya INNA KULU ce ta haifeshi? A qarshe dai ya fara neman hanyar salama da walwala. Shin qaddara zata kawo musu canji ko kuwa? Ku biyoni.... Masoyiyarku, Sara Muhammad.All Rights Reserved