NI DA YA CUSTOM
  • Reads 3,130
  • Votes 113
  • Parts 19
  • Time 5h 22m
  • Reads 3,130
  • Votes 113
  • Parts 19
  • Time 5h 22m
Ongoing, First published Aug 25, 2022
BIBALO bata taɓa jin cewa akwai abinda ta tsana a duniya  sama da kakin custom ba, menene dalilinta akan hakan, dalilinta ɗaya ne tak ta masu kuɗin goro akan cewa kaf ɗin su mutanan banza ne, daga gefe guda kuwa ta fitini kowa a ƙauyen su fatan kowa yaushe ne, BIBALO zatayi hankali ta daina jan rigima, gajiyar da kowa yayi da ita yasa ta koma birni  gidan cousin brother ɗinta ARYAN wanda yake assistant controller custom, a nashi ɓangaran ma ya'yansa sun fitini kowa acikin gidansa tun bayan rasuwar maihaifiyarsu, duk Nanny da ta zo da nufin aiki korata ake saboda ya'yan, gashi ya ɗaurawa ya'yan son duniyar nan, baya ganin kowa da gashi akan ya'yansa gefe ɗaya ga BIBALO data adabi kowa a ƙauye, gefe ɗaya ga ya'yan sa,  shin BIBALO zata iya zaman gidan ya CUSTOM tayi hakuri da ya'yansa ko ko dai shi da ya'yan nasa zata haɗe su ta ci ƙaciyarsu baki ɗaya.
All Rights Reserved
Sign up to add NI DA YA CUSTOM to your library and receive updates
or
#265issues
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Reborn Issei (DXD Harem x Reincarnated Issei Male Reader) cover
♡ បណ្តូលចិត្តរេរ៉ាវែល ♡ cover
The Flash: The Fastest Man Alive (Male Reader Insert) cover
The Green Flame cover
Homelander: New Legacy cover
The Lost De'Luca cover
You Have Us... Always. cover
Murder Drones: The Ultimate Lifeform (Male Metal Sonic Reader)  cover
ဖတ်စေချင်ရုံသက်သက်ပါ cover
Tensura: The Abyss Demon cover

Reborn Issei (DXD Harem x Reincarnated Issei Male Reader)

27 parts Ongoing

You died and God said you get to be sent into the DXD world as Issei. Now as Issei you will become the strongest there is with your knowledge of the world and fighting styles from other anime you will be unstoppable.