Ba kowanne shafi da k'addara ta bud'e maka bane mai dad'i, wani shafin saiya shallake hasashen ka, akwai k'addarar da take zuwa da son zuciya kamar yanda akwai wata k'addarar da take fad'o mana b'agatatan, Wasu k'addarorin su suke ayyana rayuwar mu, wasu k'addarorin shinge ne da sauran rayuwar mu take jingine dasu.
1 part