78 parts Complete Mature"GABATARWA"
- A Yanayin Da Take Ciki Na Buƙatar Kulawar Mahaifi Data Rasa Tsawon Shekaru '15', Da Kewar Mahaifiyarta Wacce Basa Tare Tun Yarintar Ta.
- Wata Ƙaddara Ta Haɗe Zukatan Su Waje Ɗaya, a Cikin Duniyar Qaunatayya Mai Cikeda Ababen Mamaki Da Burgewa. Ta Fara Hangen Kanta a Matsayin Mafi Sa'a Da Samun Nagartaccen Masoyi, Wanda Ya Shirya Bada Rayuwar Shi Gareta.
- Sai Dai Lokaci Ɗaya Cikeda Rashin Tsammani Al'amura Suka Sauya, Wani Sabon Babi a Littafin Ƙaddarar Data Haɗa Zukatan Su Ya Sake Buɗewa Cikin Soyayyar Tasu, Cikin Yanayin Ɗimuwa Da Tashin Hankalin Daya Jefa Bugun Zuciyoyin Su Cikin Rashin Tabbas.
- Amma Har Izuwa Karshe Rubutacciyar Kalmar 'Muna Son Junan Mu' Ta Gaza Gogewa Acikin Zukatan Su.