Rayuwa tana zo ma mutum a ko wane yana yi inda ƙaddara me kyau ko akasin ta ke faruwa a gare ka, tawa ƙaddarar ta shallake tunanin duk wani me tunani, tawa ƙaddarar wata aba ce wadda babu masu fuskantar ta a cikin mutane, tawa ƙaddarar ita ce CIKIN ALJAN!!!All Rights Reserved