"Ina ruwanki da Rayuwata ? Ko mutuwa kika ga zanyi ina ruwanki? Humaidah kin takurawa rayuwata, nace miki bana san alaƙarmu dole ne? Ko ce miki akai idan na rasa matar aure zan iya auranki ne? Leave my life Humaidah, ki barni kije kiyi rayuwarki idan ba haka ba.." Ya faɗa yana sake matse mata wuya ta fara kakarin mutuwa ya sake ta. "Get out of my room kafin na kasheki a gurin nan." Da gudu ta fice tana wani buga kafafuwa. Shi kuwa juyawa yai cikin fushi ya dinga cilli da pillows ɗin kan gadonshi. Wai me yasa ake masa kallan bad man ne? Me yasa kowace shaiɗaniya tazo da shaiɗancinta sai ta tunkaro shi? Wajan mirror ya nufa yana kallan kansa, gani yai be yi kala da wanda za'a cewa mutumin banza ba, banda wanda yasan yana shan giya, duk inda zai fita ya shiga ba za'a kirashi da mai shanta ba, amma ya rasa me yasa mata suke yi masa haka. Juyawa yai tare da fadawa kan gadonsa, Rahama ce ta faɗo masa a rai, yai saurin tashi tare da, zuge glass window yana hango gidan su Rahama, ko a wane hali take ciki oho. Koma menene shi ya janyo mata, da beje club ba da wannan abun ba zai faru ba bare har ta baro school taje inda yake. Rintsa ido ya yi yana cizon lips.
Zaku iya samun damar ci gaba da karanta labarin a can manhajar AREEWABOOK ta hanyar shiga wannan blue link ɗin. Ko kuyi searching hajjace22522
Karku manta da following namu, mungode.
https://arewa-one.vercel.app/chapter?id=6352fd3b892e81ead74c443d
AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person
with a tough exterior, who doesn't believe in love or marriage because of his parent's broken relationship and his ex wife's betrayal. As a professor, he's dedicated to his work, and his no-nonsense attitude masks a softer side.
AMRIT TRIPATHI - She is a straightforward but introvert student, embodying simplicity and honesty. While others vie for the attention of their stern professor, Akshat, Amrit remains unnoticed until life takes an unexpected turn. Her future dream is to become an writer and she is starting her PHD.
However their fates intervened when Akshat had to marry Amrit for saving her from humiliation.
Jump inside to join their journey ✨