Story cover for  JARUMAR UWA by MARIYALAWAN0
JARUMAR UWA
  • WpView
    Membaca 1,442
  • WpVote
    Vote 82
  • WpPart
    Bab 50
  • WpHistory
    Durasi 13h 44m
  • WpView
    Membaca 1,442
  • WpVote
    Vote 82
  • WpPart
    Bab 50
  • WpHistory
    Durasi 13h 44m
Bersambung, Awal publikasi Okt 28, 2022
Khaleefa bazan b'oye maka ba, kamar yadda al'adun mu suka banbanta, haka tsarin tafiyar da rayuwar muma ya banbanta, mahaifina ya kasance mutum mai tsanani da magana d'aya, shiyasa bana ja da dashi akan komai na rayuwa don wahala zanyi a banza kuma bazai fasa abinda yayi niyyah ba, a dunk'ule Ina nufin ko Zan had'iyi zuciya na mutu a gidan mu ba za'a tab'a bari na auri mutum mara asali irin kaba.
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
Daftar untuk menambahkan JARUMAR UWA ke perpustakaan Anda dan menerima pembaruan
atau
#3mamugee
Panduan Muatan
anda mungkin juga menyukai
anda mungkin juga menyukai
Slide 1 of 10
Ashe inada asali cover
ISMUHA ZAINAB Completed cover
MEKE FARUWA cover
WACECE ITA??  cover
RUHIN 'DANA cover
MAKAUNIYAR RAYUWA cover
JARUMAI 2021 cover
GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye} cover
RUBUTU A KAN RUWA cover
*NA TSANI MAZA* cover

Ashe inada asali

25 bab Lengkap Dewasa

Ashe Ina da Asali" labarin Khadija yar kimanin shekara ashirin da dauri, wacce ta taso cikin duniya ba tare da sanin asalin ta ba. Cikin haka ta samu Masoyyi. A cikin wannan tafiya mai cike da damuwa da ƙauna, Khadija tana neman gano hakikanin labarinta da samun fahimtar gaskiyar rayuwa. Littafin ya ta'allaka ne da soyayya, neman sanin kai, da kuma ƙaddarar da ba a zata ba."