Bin Son Zuciya

Bin Son Zuciya

  • WpView
    Reads 37
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadComplete Sun, Oct 30, 20222h 1m
WpInfo
Fiction
Mystery
Dukkan damuwa mai saukice, dukkan takaici mai saukine, dukkan kewa mai saukice, idan har an shirya musu ko an san da yiyuwar faruwarsu. Rana daya tak a wayi gari an nesantaka da iyalanka, sana'arka da al'umma, an kuma kebeka cikin kulawa ta musamman a wajen da kai ma kanka ba zaka iya cewa ga gabashinsa balle yammansa ba, watakila a wannan shekarar ta 2022 masu garkuwa da mutane ne suka sace ka, watakila kuma masu son yin tsafine da kai. Fatan jiran tsammanin ganin menene dalilin wannan killacewar da akai maka, ba ita ce babbar damuwa, takaici da kewar da ke addabar zuciyarka ba. Yaya iyalanka da 'yan'uwanka da makusantanka suke ciki? 'Dan hakuri kadan za ka kara a killace, har ka fahimci shin zaka rayu ne ko kuwa wannan shine karshenka; wato zaman jiran tsammanin rayuwa ko mutuwa, cike da dumbin damuwa, takaici da kewa. Izzuddeen Muhammad Sani, 27th September, 2013.
All Rights Reserved
#39
arewa
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • BA NI DA IKO...
  • KAUTHAR!!
  • NANA AMINATU 2022
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • MATAR AMEER
  • RUFAFFEN DUMA
  • TAFIYAR MU (Completed)
  • KUSKURE
  • BAKAR WASIKA
  • AURE UKU(completed)

🖤 BA NI DA IKO... Rayuwa ta ɗauke ta zuwa wani wuri da ko a mugun mafarki bata taɓa tsammani ba. A hannunta akwai sarƙa, a zuciyarta akwai raɗaɗi, a idanunta akwai hawaye. Ta yi ƙoƙarin gudu daga ƙaddara, amma ƙaddarar ta riga ta fi ƙarfinta. Ta so ta yi ihu, amma muryarta ta mutu tun kafin sautin ihun ya fita. Ta so ta yi zaɓi, amma ƙaddara bai bata damar yin hakan ba... Ita mace ce ƴar shekara goma sha bakwai, amma tun daga yarintarta ƙaddara ta jefa ta cikin duhu mai tsanani... A lokacin tafiya cikin wannan duhu ne ta fahimci gaskiyar kalmar: "Ƙaddara ba ta tambaya ko kana da iko ko babu, sai dai ta tilasta maka yin abin da take so..." ©Fareeda Abdallah *Littafin kuɗi ne, akan farashin 1k kacal. Masu niyyar siya za su tura kuɗi a cikin wannan account ɗin 5407827015, FCMB, Farida Abdullahi. Sai a tura shaidar biya ta wannan lambar 07039080978 Domin samun damar shiga group ɗin da za'a dinga posting a Telegram.*

More details
WpActionLinkContent Guidelines