A lokacin da duniya ta mata zafi, rayuwa ta mata kunci ta rasa wanda ze lallashe ta ,A sanan ya bayyana mata duka wani sirri dake zuciyar shi ,amman banyanar hakan be sa taji wani sanyi ko dadi cikin zuciyar ta ba ,Saboda Ahmad ya mata tabon da ya rusa mata duk wani future dinta alokacin da take da muradin iyayen ta suyi alfahari da ita .