Masarautar Qamar
a story about a mysterious palace
Babu abinda bai faruwa a masarautar Qamar komai a cikin masarautar yanada hadari
Hurriya yarinyar data kasance Mai soya awara ta kasance mai neman na kanta kuma atsaye take ga komai na rayuwarta but her destiny get swayed in just a blink of an eyes she suddenly ended up in the mysterious palace as a maid/slave ba yadda ta iya because destiny has a funny ways of twisting life
Kamar yadda bata taba kawo ma ranta cewar zata iya zama a karkashin ikon wani ba sai gata karkashin ikon mutane dayawa a cikin masarautar Qamar
Nobody's knows her identity expect for herself shin ya zatayi alokacin da asalinta yake barazanar fitowa wanda ba abinda bazata iya ba domin rufe sirrin
Ku biyoni domin jin labarin masarautar Qamar
Labarin tafe yake da salo na daban
Follow,like and share sai commentWszelkie Prawa Zastrzeżone