KOWA YA GA ZABUWA...
  • Reads 25,897
  • Votes 1,518
  • Parts 47
  • Time 9h 29m
  • Reads 25,897
  • Votes 1,518
  • Parts 47
  • Time 9h 29m
Complete, First published Dec 24, 2022
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.
HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... 

Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.
All Rights Reserved
Sign up to add KOWA YA GA ZABUWA... to your library and receive updates
or
#147soyayya
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
KALLON KITSE cover
AƘIDA TA cover
DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA) cover
Alexandra cover
Haleematu  cover
D'iyar fari 🧕🏼 cover
💦ဤမျက်ရည်စက်လေး....ခရီးဆုံးသည်အထိ💦 cover
SOYAYYA KO SHA'AWA cover
KADDARA!!!💔 KOWA DA IRIN TASA👯👨‍❤️‍👨💍 (COMPLETED)✅ cover
DOCTOR EESHA👩‍⚕️ cover

KALLON KITSE

55 parts Complete

Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi