MIJIN MACE ƊAYA

MIJIN MACE ƊAYA

  • WpView
    Reads 150
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadOngoing51m
WpMetadataNoticeLast published Thu, Dec 29, 2022
Mijin mace ɗaya kwanaki an fara posting aka kuma daina, masu bibiya hakan ya samo asali ne don inganta labarin, fara karantawa daga farko don akwai abin da aka ƙara da kuma abin da aka sauya. Yanzu za a dinga posting kullum abin buƙata gare ku kawai comments and vote. Thanks a lot my dear reader one love. Waiii! Waiii! Tirkashi! Wannan alƙalamin ya zo da zafinsa readers, labari ne da ke ɗauke da mabanbantan al'amura masu rikitarwa, akwai Zazzafar kishi daga jin sunan ma za ka fahimta, saboda Zazzafar kishinta ne ma take ƙiran mijinta da MIJIN MACE ƊAYA, ba shi da wata mata a duniya bayan ita. Yayin da 'yar da ta raina a hannunta kwatsam! Ta kamu da son mijinta kuma ta yi alwashin sai ta ƙaryata wannan furucin nata ta aure shi. Hakan zai yi wu kuwa? Biyo alkalamina don samun amsa. Lallai akwai dambarwa! Haka kuma labarin na cike da ban tausayi da zai saka zub da ƙwalla na wasu ma'aurata da suke yi wa juna soyayya da ya zarce na Romeo and Juliet amma hasabibiyar surkuwa ta sako su gaba. Labarin na ɗauke da ƙalubalen rayuwa iri-iri , haɗe da zazzafar ƙaddara, tare da wani irin salon soyayya mai tsayawa a rai. A pecial kind awaits u in this novel. Don't missed it.
All Rights Reserved
#4
mamuhgee
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
  • The Spectrum Diaries | S.V.T
  • Ta của ngày ấy [longstories] Gilenchi
  • 🖤FORGIVE ME ONCE🖤 [Yizhan Short]•°•|ᴄᴏᴍᴘʟᴇᴛᴇ|✓
  • SAKIT🔞 (NOMINHYUCK)
  • KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅
  • MATAR SADAM
  • The Curse || 𝕄𝕚𝕟𝕤𝕦𝕟𝕘 ||
  • Adjustment [TAEGI]

Hakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Harun. A yayin da Harun ke Yunkurin taba kafadar wannan halittar data diro masa a gaba..... sai bakaken aljanun nan suka sake bayyana inda suka aika sakon tsafi....wacce tayi sama da Harun din ta kuma bugasa da kasa..... Cikin kankanin lokaci ya sume....Nainah da ganin haka ta hade rai hade da cewa.... "Kai kananun masharranta mai kuke takama dashi da har zaku sumar da wanda nake karewa...."?? *Karku shige rudani _readers_ dan wannan wanda ta diro gaban harun ba kowa bace illa Nainah....* Dajiyo batun nata ko daya daga cikin bakaken aljanun ya koma bayan babban nasu yace dashi...... "Yaya Gafur.....ninasan hatsarin wannan Yarinyan.... Itace fa wannan gimbiya danake baka labarin wato Nainah.........ita tayi sanadiyar mutuwar Gwarzon mayakan Bakaken aljanun na saman tsauni...." Dajiyo hakan ko Gafur ya fashe da muguwar dariya hade kuma da kyakyatawa....cikin murya uku uku Sannan yace da dan uwan nasa........ "ba gimbiya take ba...ko itace sarauniyar aljanun duniya,tunda dai ta shigo gonata saina koya mata hankali" Haka kannen nasa sukayi ta kokarin tsayar dashi amma yaki sauraron su... Dukda ma kannen nasa akayima abin amma hakan ta matukar hassala shi... Nainah ko....motsawa batayi ba,ta wani bushe kim guri guda... Nanfa gafur ya umurci kannen nasa da su basa guri.... Sannan yaja layi ya soma aika sakon tsafi iri iri...

More details
WpActionLinkContent Guidelines