Ƙaddarata ce

Ƙaddarata ce

  • WpView
    LECTURAS 625
  • WpVote
    Votos 9
  • WpPart
    Partes 9
WpMetadataReadContinúa1h 29m
WpMetadataNoticeÚltima publicación sáb, ene 14, 2023
WpInfo
Ficción
Romance
Kowanne ɗan Adam akwai irin tashi jarabawar da Allah yake masa. Malamin addini ne mai tsoron Allah da bin dokokinsa, kaddara ta faɗa masa. Ɗaliba ce a islamiyyarsu, kaddara ta faɗa mata, wannan kaddarar ita ce sanadin shigarsu cikin bakin ciki har ta kai shi ga shiga gidan yari. kaddara ta sa taƙi auruwa sanadin fyaɗe. Shin waye yayi sanadin nan na ɗaukar hakkin bayin Allah?.
Todos los derechos reservados
#19
mamugee
WpChevronRight
Únete a la comunidad narrativa más grandeObtén recomendaciones personalizadas de historias, guarda tus favoritas en tu biblioteca, y comenta y vota para hacer crecer tu comunidad.
Illustration

Quizás también te guste

  • BAYA DA ƘURA
  • TAFIYAR ƘADDARA
  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • Default Title -BEELAL
  • DARE DUBU
  • SHAREEF 2023
  • MEKE FARUWA
  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  • Namiji Kanin Ajali
  • ALAƘAR YARINTA

Tashi ya yi a sanyaye ya fita ya daga falon, dan zama a ciki zai iya saka sa hauka na wucin gadi. Mota ya shiga ya fita daga gidan a guje. Sai da ya yi nisa ya tsaya a kan hanya, ya kifa kansa a kan steering motar cikin tashin hankali da tsoro mai yawa. Zuciyarsa bugawa take yi sosai, ji yake kamar ya yi hauka, tunaninsa yana ga abinda Abba ya faɗa masa. Da gaske dai matarsa Manal ƙanwarsa ce ta jini ko wasa ake masa? In hakan ya tabbata ya zai yi? In hakan ya tabbata me zai faru, wanne hali zai shiga? In hakan ya faru ya zai yi da ransa?. Allah ya sani yana matuƙar qaunar Manal, yana kallon ta matsayin abokiyar rayuwarsa kuma bugun zuciyarsa, kallon matarsa ma'ajin sirrinsa yake mata, kallon Manal yake a matsayin uwar yaronsa da yake cikin ta. Ta ya rana tsaka ake so a juyata ta koma ƙanwarsa wacce suke uba ɗaya? In hakan ya faru da wanne ido zai iya kallon ta matsayin ƙanwarsa da suke jini ɗaya? Ya matsayin ɗansa da yake cikin ta? Ɗansa ne ko ɗan ƙanwarsa?.

Más detalles
WpActionLinkPautas de Contenido