"Mimi haka Allah ya kaddara za mu mutu mu barki....kiyi hakuri ki yafe Mana kuskuran mu,Allah ya baki miji nagari dauta, da zuri'a dayyiba,naso Naga mun aurar dake Amman lokachin mu yakare ah duniya,Mimi ki karba kaddarar ki ko tayaya ta zo Miki domin shine alkhairi ah gareki,don Allah SWT baya kaddarar mutum da Abu ehn ba alkhairi bane agareshi......kiyi hakuri dauta ,kikula da kanki dauta Muna matukar sonki" Mahaifiyar ta tafadi tana manna kiss akan hannayen eyar ta,ta kalle mijinta daya kusan minti 5 da rasuwa sannan ta yi kalmar shahada,itama ta rasu. Allah ya jikansu da rahma. Kullum idan ta tuna da kalman karshe da iyayenta suka Gaya mata,sai ta shiga tunaani. Shin Tata kaddarar yaa kare ah rasa iyayenta kodai akwai Wanda zata fiskanta nan gaba? Kubiyoni domin jin karishin labarin,sai mun hadu ah chikin littafin. © Najaatuzubairu.