Story cover for ✨HUZA'IYYA✨ by Khadijasadisusaminu
✨HUZA'IYYA✨
  • WpView
    Reads 53
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 10
  • WpHistory
    Time 50m
  • WpView
    Reads 53
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 10
  • WpHistory
    Time 50m
Ongoing, First published Jan 15, 2023
Aurena huɗu kuma dukka mazaje na aura,amma cikinsu duka bazan iya fidda zakara ba,kowanne ya nunamin soyayya amma daga baya naga ba soyayya ba ce.Bazan yarda na aureka ba Yaya Fu'ad saboda kaima namiji ne kuma nasan kaima halin mazan zaka nunamin,kuma ka sanya a ranka shima Yaya Sagir bazan aureshi ba sabosa bazan iya yimai adalci a zamanmu ba,ni yanzu na gama rayuwar aure dan Allah ku barni na ƙare rayuwata haka...!😭
All Rights Reserved
Sign up to add ✨HUZA'IYYA✨ to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
🌸RAYUWAR MU A YAU🌸 by faizamurai
40 parts Complete Mature
Bai furta mata komai ba kawai ya ɗago wuyan ta da wani irin ƙarfi ya kafa mata a baki bata Musa ba kuwa ta haɗiye ta duk wadda ya juye mata a baki saboda tana da ɗan yawa har tana ɗan zuba a gefen bakin ta. Wadda ta zuba a gefen bakin na ta ya fara lashe wa kamar wani maye kafin a hankali ya zare rigar jikin ta ya fara tuttula mata madarar. A hankali yake bin jikin na ta da ya tsiyaya madarar yana lashewa tare da wadda ke ƙoƙarin sauka a jikin ta kamar wani tsohon maye.Nadiya kuwa an samu abun da ake so sai ƙara gantsarewa take yi tana sakin ƙananan nishi bai daina ba sai da ya suɗe ta tass sannan ya koma kan lips ɗin ta suma Nadiya kuwa take ta fara mayar masa dan haka kawai ta samu kanta da kasa mayar masa kamar yadda suka saba tun kafin Auren su da kuma kasa aiwatar da komai kamar yadda ta sanar wa da ƙawayen su da shawarar da suka bata da ɗaura ta akan mugun saiti.Wani irin zut zut take ji a jikin ta wanda lokaci ɗaya wata irin buƙata ta taso mata maganin da ya saka mata a madarar ya fara ta siri.Jin sabon salon da ya ɗauka hakan ya sa ta kasa haƙuri ta fara sakin wani irin Shegen kuka mai tayar da tarzoma.Ai ko kamar ta ƙara ma Tanim ƙaimi.Jin jikin ta ya fara saki hakan ya sa babu Addu,a babu komai ya afka mata kamar wani Akuya haka yake mu,amalantar ta Nadiya kuwa ta kasa kuka duk da azabar dake ratsa ta sai dai maganin yana son ya rinjaye ta Dan ma tana da karfin Jini ne. A wannan dare ne Tanim ya cika burin sa ya kore ƙishin sa akan Nadiya,ƙishin da ya daɗe yana Dannewa ƙishin da ya lulluɓe da sunan soyayya,ya tsinci kanshi cikin farin ciki domin kusan zaucewa yayi zagayen da yayi akan ta kuwa ya kusan bakwai kasancewar ya sha maganin da yafi ƙarfin jinin sa shima.Dukkanin su sun jigata sai dai hakan bai hana komai ba saboda
You may also like
Slide 1 of 10
MATAR SADAM  cover
MURADIN ZUCIYA cover
YARDA DA KAI (Compltd✔) cover
A Gidan Mami cover
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅) cover
🌸RAYUWAR MU A YAU🌸 cover
RAYUWA TA....(ƙaddara ta) cover
TAFIYAR MU (Completed) cover
BAKAR WASIKA cover
DARE DUBU cover

MATAR SADAM

12 parts Ongoing

littafin matar sadam littafi ne da ke kunshe da abubuwa da dama kama daga Kan ribar biyayya wa iyaye, zamantakewar aure, makirci, soyayya, kishi, zagon kasa D.D.S Ku dai kawai Ku biyo alqalamin young writer Dan ganin yadda zata Kaya TSOKACI Baya tayi da sauri tana dora hannun ta a baki ba tare data lura da magen dake kwance a wajen ba tayi baya da sauri kara magen tayi wanda ya sata buga tsalle ganin ta take mata jela . Tsallen da tayi yasa takalmin ta yin kara da sauri ta cire takalmi tayi kasa da gudu . motsin da umma taji ne ya sata cewa wadda take wayar da ita " ina zuwa hajiya haleema tsaya karki kashe......... *****wayar sa dake Kan table din ce ta dauki ruri ko kallon ta baiyi ba balle asa ran zai dauka, kusan missed calls 6 ganin anki daina Kiran yasa shi daukan wayar Yana jan tsaki , sunan seena ya gani Yana yawo kan screen din wayar zubawa wayar Ido yayi kamar bazai dauka ba sai kuma wani tunani yazo masa gaban sa ne ya fadi cikin sauri yayi picking tare da Karawa a kunne muryar sa har sarkewa take wurin fadin he..........