_Munkasance a cikin duniyoyi mabanbanta masu cike da abubuwan birgewa da ban sha'awa, na taso cikin tawa duniyar da bansan kowa ba bansan wacece ni ba, a mafarki mai kama da zahiri na ke jin kamar ina da wasu a hali makusanta, ina jin ni ma kamar kowace a rayuwata, kash sai dai bansan kowa cikin rayuwa taba,ko wacce ɗa'a na samun kulawa irin ta uwa, amma ni tun daga fara wutsil-wutsil ɗina a cikin mahaifiyata madadin shafawa da lallashi irin na uwa, ni duka da tokari nake samu, na rayuwa da wusu hallitu wanda na kasa tantance ni ma irinsu ce ko yaya?._
10 parts