Sarkakiya
  • Reads 26,612
  • Votes 1,528
  • Parts 111
  • Time 10h 50m
  • Reads 26,612
  • Votes 1,528
  • Parts 111
  • Time 10h 50m
Complete, First published Feb 10, 2023
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su.  Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma  mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add Sarkakiya to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
YADDA KADDARA TA SO cover
*ƘARFE A WUTA* cover
BAKAR WASIKA cover
MATAR K'ABILA (Completed) cover
DAREN AURENA cover
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) cover
MULKI KO SARAUTA 2  cover
KALLON KITSE cover
TAME GARI cover
KOWA YA GA ZABUWA... cover

YADDA KADDARA TA SO

27 parts Ongoing

A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah shine gaskiya.