SAKATARIYA TA (my Secretary) Best Hausa love story
  • Reads 2,132
  • Votes 46
  • Parts 17
  • Reads 2,132
  • Votes 46
  • Parts 17
Complete, First published Feb 13, 2023
Najeeb Adam Jibo CEO na Najeeb constructions, saurayi ne ma'abocin kyau, kuɗi da ƙwalisa. Rashin haƙuri, isa da kuma ƙasaita su suka sa yake koran duk wani Sakatare ko Sakatariyar da ya ɗauka a office ɗinsa. Sai dai Aisha Farida ta zo ne dan zama ba dan a mata koran walaƙanci ba. Ko ya Sir Najeeb zai yi da Aisha Farida da ta zame masa ƙarfen ƙafa?.

ku biyo labarin Sir Najeeb da Sakatariyarsa Aisha Farida.

#romcom
#bestof2020
#lovestory2020
#AshNaj
All Rights Reserved
Sign up to add SAKATARIYA TA (my Secretary) Best Hausa love story to your library and receive updates
or
#16hausanovel
Content Guidelines
You may also like
Jasmine Baturiyya ce by Amiratuoo
60 parts Complete
Completed (Currently Editing and Re-uploading) JASMINE haifafiyar kasar ingila (England) ce. Ya'a ga hamshakin mai kudi Mr.Mahmud Alejandro, Jasmine tah Kammala karatun tah a fanin likitanci (Neurosurgeon ce). Tana rayuwarta a cikin garin Cambridge da ke kasar England tare da Mahaifinta da kuma Yayanta Jamal wanda yake matukar sonta tare da nuna mata kulawa dan sam baya son abunda zai tabata. Mahaifin Jasmine yah kasance da asalin kasar Spain neh, Mahaifiyarta kuma yar kasar Nigeria ce. Bayan Rasuwar Mahainfinsu neh Jasmine ta yanke shawarar tawowa kasar Nigeria da taimakon Yayanta, domin neman Mahaifiyarta da bata taba gani bah sai a hoto . Jasmine tah sauka a Nigeria a gidansu Alamin Abokin Yayanta kuma Da'a ga aminin mahaifinta. Anan take haduwa da kalubale kalala tare sauyin rayuwa. Soyayya, Yarda , Aminci da Cin Amana tare da Darusa masu tarin yawa domin kuwa yadda ta dauki Rayuwa sam bah haka take bah. ................ Alamin yah kasance mutum neh bah mai yawan magana bah sannan bashi da son shiga harkar mutane, sai dai kuma yah kasance mai farin jinin Jama'a kansancewarsa Babban da ga sanannen Attajiri Alhaji Yunus Attah, kuma Na Farko (1) a cikin jerin Matasa yan Kasuwa, yan kasa da shekara Talatin 30 ( 30 under 30) Masu arziki (billionaires) a Africa wanda Mujallar Forbes magazine 2018 tah wallafa. Highest ranking #1in hausa on 06/07/2020 #1 in Yasmine on 9/3/ 2020 #54 in Africa on 7/11/2019 #1 in hausanovels on 11/1/2020
You may also like
Slide 1 of 8
Jasmine Baturiyya ce cover
My excellent husband (Uni+Zaw) Complete cover
RASHIN DACE cover
ကိုကိုရဲ့ကလေးငယ် S1 [ Completed ] cover
My Biggest Cutie Baby    (Love Or Hate)Completed cover
Green Eye(complete) cover
အသင်္ခယာခေတ်က သတို့သား  (အသခၤယာေခတ္ကသတို႕သား) cover
SHU'UMIN NAMIJI !!    (completed) cover

Jasmine Baturiyya ce