Domin biyewa zaɓin rai Raudha Shafi'u ta yi alƙawarin ɗaukan Crown na gasar Miss Nigeria. Domin ta farantawa mahaifiyarta rai sannan ta samu gurbi a wajen ahalinta Omolola Adetimeyin Brown ta ɗau ɗamarar lashe gasar Miss Nigeria. Domin ta tsira daga kaidin ƙanin mahaifinta Lucy-Rose Effiong ta sa himma sosai don ganin ta lashe gasar Miss Nigeria ta 2017. Cikin su uku wa zai lashe gasar? Mi zai faru bayan gasar?All Rights Reserved