..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantana yayi abu irin na mutanen. Taya zan fara rayuwa da wannan mutumin tukunna,taya zan fuskanceshi a matsayinsa na mijina,bayannni kallon da yakeyi min bamma kai matsayin dabbarsa ba a wajensa???? To wa zan kaiwa kukana ma,duk dai SANADIN CACA ne,koda baba zai ban haƙuri yarigada ya ruguzamin rayuwata a sanadiyyar cacar sa......