Story cover for AYSAM by fatoumspassions
AYSAM
  • WpView
    Leituras 235
  • WpVote
    Votos 89
  • WpPart
    Capítulos 64
  • WpView
    Leituras 235
  • WpVote
    Votos 89
  • WpPart
    Capítulos 64
Concluída, Primeira publicação em fev 22, 2023
Labari akan wasu masoya biyu masa mabambamta rayuwa Aysha takasance diya daya tilo ga shahararran attijiri kuma dan boko Alh Alhassan abu jandal(AJ),tana rayuwa yajja takeso tataka uban wanda takeso sameer yakasance dan talakawa wanda yasamu scholarship nayim karatu amakarantar sy na IMPERIAL,how can this two different people come together find out in AYSAM labarine mecikeda tsantsar qalubale,wayewa qarfin dukiya tareda sadaukarwa ta soyayya kudai karku bari abaku labari.
Todos os Direitos Reservados
Índice
Inscreva-se para adicionar AYSAM à sua biblioteca e receber atualizações
ou
#34love
Diretrizes de Conteúdo
Talvez você também goste
Talvez você também goste
Slide 1 of 10
TABARMAR ƘASHI cover
בגידה ×2 cover
Kleindorpie Sindroom cover
ထာဝရအတွက် ( She Season 2 ) cover
AMOUR  cover
AUREN KWANGILA  cover
ABDULKADIR cover
MR.KIM TAEHYUNG cover
Aalimah 1234 cover
Mi Tio 🍭KOOKMIN🍭 cover

TABARMAR ƘASHI

1 capítulo Em andamento

Tana yiwa maza kallon biri Yana yiwa mata kallon ayaba Ta zabi tabbatuwar kalma me daci da ciwo girma da firgici akan kowacce diya mace wato ZAWARCI akan amsa sunan MATAR AURE Duk da yadda suke tsananin son juna har ana musu kallon ROMEO DA JULIET amma ta zabi rayuwa babu shi. Dare daya zazzafar soyayya ta juye zuwa wata iriyar ZAZZAFAR KIYAYYA Ta tsani kalmar MAZA/NAMIJI bare sunansa ko wani abu daya jibanceshi ko ya jibanci duk wani jinsin NAMIJI ME YAYI ZAFI HAKA?.