Rayuwar Duniya cike take Da Kaddara Masu Tarin Yawa yayin Da Kundin rayuwar ko wani DAN ADAM Gamayya take Da Abubuwa Guda Biyu Wato FARIN-CIKI da Kuma BAKIN CIKI Amma Rubuce A Makarin kowanni Littafin Rayuwar MAI WADATA DA ARZIKI Farin-ciki Zaka Gani TANKAR Kowacce RUBUTACCEN LABARI Haka YA'YAN MASU ARZIKI Sukan Kawatar Da shafukar Rayuwar su Da Wadataccen Abubuwan JIN-DADI da shigar Alfarma Da Nuna jin Dadi ADUNIYA Badan komai bah Sai Don Jawo Hankalin Marasa Karfi(TALAKAWA) domun jin cewa ina ma sune a wannan MATSAYIN DAN UWA KA IYA TAKUN KA DA rayuwa yanda tazo maka Idan ba haka bah DUNIYA zatayi maka Turin Jeka ka MUTU Bari mushiga Cikin Wannan liitafin Maga irin BADAQALAR DA ta kunsa📗📓All Rights Reserved
1 part