
Waige-waige take cikin firgici da tsoro tare da zaro manya idanunta da dukkan alamu ta firgita sosai. Cikin bakin dajin taji wani murya mai razanarwa yana magana cike da tsawa"Ke kika shiga gonata Ke kika kawo kanki bana barin ta kwana,tunda kika shiga gonata sai kin gane kurenki" sai aka fashe da wata Dariya mai razanarwa da ban tsoro"Ha'Ha'Ha" Yanke jiki tayi ta fadi sumammiya agurin.Tous Droits Réservés
1 chapitre