35 parts Ongoing "Itama mutun ce kamar kowa khalipa, sahiba ba ita ce tayi kanta ba, akwai mutane da sukapi sahiba muni kuma ko sahiba fa to be frank ba mummuna bace, she's beautiful her own way, kaine dai ka kasa acknowledging"......
Meze faru da ita idan mijin da iyayenta suka aura mata ya tsaneta because she's too ugly with low self esteem
Sahiba ma ta gamsu da maganganun mutane kan ita din mummuna ce....
Khalipa: 'Dan sarki mai jiran gadon sarautar Gano, kyau, kudi, mulki, kuruciya suka sa mata ke burin y zama nasu
Sultan: gaye mai hankali da nutsuwa, zurfin tunani da sanin ya kamata
Sahiba: the black girl with low self esteem
Milana? Milana's character is a mystery
Read WANI YANKI to find lot more because its just beyond your imagination 😍