Mental health is real ku beyoni, Iradatullah yarinya ce matashiya yar kimanin 19yrs da haihuwa wadda ta taso cikin gata daga qarshe yanayin rayuwa yasa ta tsinci kanta a Asibitin mahaukata inda take tare da lalurar tab'in hankali, menene sanadin hakan, ku biyoni don jin labarin Iradatullah (IRAH)Public Domain